Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 27:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yotam yana da shekara ashirin da biyar sa'ad da ya ci sarauta, ya kuwa yi mulki shekara goma sha shida a Urushalima. Sunan tsohuwarsa Yerusha 'yar Zadok.

Karanta cikakken babi 2 Tar 27

gani 2 Tar 27:1 a cikin mahallin