Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 26:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Azariya kuwa ya tafi ya yi yaƙi da Filistiyawa, ya rushe garun Gat, da na Yamniya, da na Ashdod. Ya giggina birane a ƙasar Ashdod, da waɗansu wurare na Filistiyawa.

Karanta cikakken babi 2 Tar 26

gani 2 Tar 26:6 a cikin mahallin