Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 26:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ta haka sarki Azariya ya kuturce, har zuwa ranar mutuwarsa. Saboda kuturtarsa, ya zauna a keɓe a wani gida, gama an fisshe shi daga Haikalin Ubangiji. Yotam ɗansa shi ya shugabanci iyalin gidan sarki, yana kuma mulkin jama'ar ƙasa.

Karanta cikakken babi 2 Tar 26

gani 2 Tar 26:21 a cikin mahallin