Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 26:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Azariya ya yi fushi, a lokacin kuwa yana riƙe da farantin ƙona turare a hannunsa, sa'ad da ya yi fushi da firistocin, sai kuturta ta faso a goshinsa, a nan gaban firistocin a cikin Haikalin Ubangiji, wajen bagaden ƙona turare.

Karanta cikakken babi 2 Tar 26

gani 2 Tar 26:19 a cikin mahallin