Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 26:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suna da sojoji dubu ɗari uku da dubu bakwai da ɗari biyar (307,500) a ƙarƙashin ikonsu waɗanda suke da ƙarfin yin yaƙi sosai, da za su taimaki sarki a kan maƙiyansa.

Karanta cikakken babi 2 Tar 26

gani 2 Tar 26:13 a cikin mahallin