Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 26:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya kuma gina hasumiyai a jeji, ya haƙa tafukka masu yawa, saboda yana da garkunan dabbobi da yawa, da waɗanda suke Shefela da waɗanda suke a filin tudu. Yana kuma da manoma da masu yi wa kurangar inabi aski a tuddai, da wajen ƙasashe masu dausayi, gama shi mai son noma ne ƙwarai.

Karanta cikakken babi 2 Tar 26

gani 2 Tar 26:10 a cikin mahallin