Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 25:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma mutumin Allah ya zo wurinsa ya ce, “Ya sarki, kada ka yarda rundunar sojojin Isra'ila su tafi tare da kai, gama Ubangiji ba ya tare da Isra'ila, wato da dukan Ifraimawan nan.

Karanta cikakken babi 2 Tar 25

gani 2 Tar 25:7 a cikin mahallin