Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 25:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma bai karkashe 'ya'yansu ba, bisa ga abin da yake a rubuce a Shari'a, wato Attaura ta Musa, inda Ubangiji ya yi umarni cewa, “Ba za a kashe iyaye saboda 'ya'yansu ba, ba za a kuma kashe 'ya'ya saboda iyaye ba, amma mutum zai mutu saboda laifin kansa.”

Karanta cikakken babi 2 Tar 25

gani 2 Tar 25:4 a cikin mahallin