Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 25:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Daga lokacin da Amaziya ya bar bin Ubangiji, sai suka shirya masa maƙarƙashiya a Urushalima, amma ya gudu zuwa Lakish, sai suka sa a bi shi zuwa Lakish, a can suka kashe shi.

Karanta cikakken babi 2 Tar 25

gani 2 Tar 25:27 a cikin mahallin