Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 25:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

sai ya kwashe dukan zinariya da azurfa, da dukan tukwane da tasoshi da aka samu a Haikalin Allah, waɗanda iyalin Obededom suke tsaro, da kaya masu daraja na gidan sarki, da waɗanda aka kamo cikin yaƙi, ya kawo Samariya.

Karanta cikakken babi 2 Tar 25

gani 2 Tar 25:24 a cikin mahallin