Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 24:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gama 'ya'ya maza na Ataliya, muguwar matan nan, sun kutsa kai a cikin Haikalin Ubangiji, suka yi amfani da dukan tsarkakan kayayyakin Haikalin Ubangiji domin gumaka.

Karanta cikakken babi 2 Tar 24

gani 2 Tar 24:7 a cikin mahallin