Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 24:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sarki Yowash bai tuna da irin alherin da Yehoyada mahaifin Zakariya ya yi masa ba, amma ya kashe ɗansa. Sa'ad da Zakariya yake bakin mutuwa, sai ya ce, “Bari Ubangiji ya gani ya kuma sāka.”

Karanta cikakken babi 2 Tar 24

gani 2 Tar 24:22 a cikin mahallin