Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 24:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Ruhun Allah ya sauko wa Zakariya, ɗan Yehoyada, firist, ya tsaya a gaban jama'a ya yi magana da su, ya ce, “Ga abin da Allah ya ce, ‘Don me kuke ƙetare umarnan Ubangiji, har da za ku rasa albarka? Saboda kun rabu da bin Ubangiji, shi ma ya rabu da ku.’ ”

Karanta cikakken babi 2 Tar 24

gani 2 Tar 24:20 a cikin mahallin