Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 24:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da suka gama aikin, sai suka kawo wa sarki da Yehoyada sauran kuɗin. Da waɗannan kuɗin aka yi tasoshi, da kayan girke-girke na Haikalin Ubangiji, da kuma kayan hidima da miƙa hadayu na ƙonawa, da tasoshi domin turare, da kwanoni na zinariya da na azurfa.Suka yi ta miƙa hadayu na ƙonawa a cikin Haikalin Ubangiji, dukan kwanakin Yehoyada.

Karanta cikakken babi 2 Tar 24

gani 2 Tar 24:14 a cikin mahallin