Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 23:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yehoyada kuma ya sa matsaran da za su yi tsaron Haikalin Ubangiji a ƙarƙashin ikon firistoci, Lawiyawa, waɗanda Dawuda ya shirya don su lura da Haikalin Ubangiji, su miƙa hadayu na ƙonawa ga Ubangiji, yadda aka rubuta a Attaura ta Musa, da murna da waƙa kamar yadda Dawuda ya shirya.

Karanta cikakken babi 2 Tar 23

gani 2 Tar 23:18 a cikin mahallin