Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 23:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da ta duba, sai ga sarki yana tsaye wajen ginshiƙin bakin ƙofa, ga shugabanni da masu busa ƙaho kewaye da sarkin. Dukan jama'a suna murna, suna busa ƙaho, mawaƙa kuma da kayan kaɗe-kaɗe da na bushe-bushensu, suna shugabancin shagalin. Sai Ataliya ta yayyage tufafinta ta ce, “Tawaye! Tawaye!”

Karanta cikakken babi 2 Tar 23

gani 2 Tar 23:13 a cikin mahallin