Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 22:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya kuma sa aka nemi Ahaziya. Aka kamo shi sa'ad da ya ɓuya a Samariya, suka kawo shi wurin Yehu, suka kashe shi, suka binne shi, gama suka ce, “Shi jikan Yehoshafat ne wanda ya nemi Ubangiji da zuciya ɗaya.”Don haka a gidan Ahaziya ba wanda ya isa ya riƙe mulkin.

Karanta cikakken babi 2 Tar 22

gani 2 Tar 22:9 a cikin mahallin