Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 22:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Don haka sai ya koma Yezreyel don ya yi jiyyar raunukan da aka yi masa a Rama, sa'ad da suka yi yaƙi da Hazayel Sarkin Suriya. Sai Ahaziya ɗan Yoram, Sarkin Yahuza, ya gangara don ya gai da Yehoram ɗan Ahab a Yezreyel wanda yake rashin lafiya.

Karanta cikakken babi 2 Tar 22

gani 2 Tar 22:6 a cikin mahallin