Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 22:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya kuwa aikata mugunta a gaban Ubangiji kamar gidan Ahab, gama su ne mashawartansa bayan rasuwar tsohonsa, wato shawarar da ta kai shi ga lalacewa.

Karanta cikakken babi 2 Tar 22

gani 2 Tar 22:4 a cikin mahallin