Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 22:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai mazaunan Urushalima suka naɗa Ahaziya, autansa, ya gāji gadon sarauta, saboda ƙungiyar mutanen da suka zo tare da Larabawa a sansanin sun karkashe dukan 'yan'uwansa maza. Ahaziya ɗan Yoram Sarkin Yahuza, ya fara mulki.

Karanta cikakken babi 2 Tar 22

gani 2 Tar 22:1 a cikin mahallin