Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 21:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yoram yana da shekara talatin da biyu sa'ad da ya hau gadon sarauta, ya kuwa yi mulki a Urushalima shekara takwas.

Karanta cikakken babi 2 Tar 21

gani 2 Tar 21:5 a cikin mahallin