Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 20:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya Allahnmu, kai ne ka kori jama'ar ƙasan nan a gaban jama'arka Isra'ila, ka kuma ba da ita har abada ga zuriya masoyinka Ibrahim.

Karanta cikakken babi 2 Tar 20

gani 2 Tar 20:7 a cikin mahallin