Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 20:31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yehoshafat ya yi mulkin Yahuza. Yana da shekara talatin da biyar sa'ad da ya ci sarauta. Ya yi mulki a Urushalima shekara ashirin da biyar. Sunan tsohuwarsa Azuba, 'yar Shilhi.

Karanta cikakken babi 2 Tar 20

gani 2 Tar 20:31 a cikin mahallin