Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 20:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai suka taru a kwarin Beraka, wato albarka, a rana ta huɗu, a nan suka yabi Ubangiji. Don haka har wa yau ake kiran wurin, “Kwarin Beraka.”

Karanta cikakken babi 2 Tar 20

gani 2 Tar 20:26 a cikin mahallin