Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 20:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai waɗansu mutane suka zo suka faɗa wa Yehoshafat cewa, “Mutane masu yawan gaske suna zuwa su yi yaƙi da kai daga Edom, da kuma teku, har sun iso Hazazon-tamar,” wato En-gedi.

Karanta cikakken babi 2 Tar 20

gani 2 Tar 20:2 a cikin mahallin