Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 2:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka kuma aiko mini da itacen al'ul, da na fir, da katakon algum daga Lebanon, gama na sani barorinka sun san yadda ake yanyanka katakan Lebanon. Barorina za su yi aiki tare da barorinka,

Karanta cikakken babi 2 Tar 2

gani 2 Tar 2:8 a cikin mahallin