Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 2:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Don haka, sai ya sa mutane dubu saba'in (70,000) don ɗaukar kaya, dubu tamanin (80,000) su haƙo duwatsu a tsaunuka, dubu uku da ɗari shida (3,600) kuma su ne shugabanni.

Karanta cikakken babi 2 Tar 2

gani 2 Tar 2:2 a cikin mahallin