Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 2:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Shi ɗan wata mace mutuniyar Dan, mahaifinsa kuwa mutumin Taya ne. Huram ya gwanance a kan aiki da zinariya, da azurfa, da tagulla, da baƙin ƙarfe, da dutse, da itace, da kuma shuɗi, da shunayya, da garura, da lilin mai kyau. Shi kuma zai iya sassaƙa kowane irin abu da aka sa shi ya sassaƙa, tare da gwanayenka, da na tsohonka, ubangidana, wato Dawuda.

Karanta cikakken babi 2 Tar 2

gani 2 Tar 2:14 a cikin mahallin