Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 2:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Hiram ya ci gaba da cewa, “Yabo ya tabbata ga Ubangiji, Allah na Isra'ila, wanda ya yi sama da ƙasa, ya ba sarki Dawuda ɗa mai hikima, mai hankali, mai ganewa, wanda zai gina Haikali dominsa, ya gina fāda kuma domin kansa.

Karanta cikakken babi 2 Tar 2

gani 2 Tar 2:12 a cikin mahallin