Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 2:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan ba barorinka masu aikin katako misalin mudu dubu ashirin (20,000) ta sussukakkiyar alkama, da mudu dubu ashirin (20,000) ta sha'ir, da misalin garwar ruwan inabi dubu ashirin (20,000), da ta mai dubu ashirin (20,000).”

Karanta cikakken babi 2 Tar 2

gani 2 Tar 2:10 a cikin mahallin