Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 18:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A sa'an nan Sarkin Isra'ila, da Yehoshafat, Sarkin Yahuza, suna zaune kowa a gadon sarautarsa, kowane ya caɓa ado, suna kuwa zaune a filin da yake ƙofar Samariya. Dukan annabawa kuwa suna ta yin annabci a gabansu.

Karanta cikakken babi 2 Tar 18

gani 2 Tar 18:9 a cikin mahallin