Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 18:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Sarkin Isra'ila ya ce wa Yehoshafat, “Akwai sauran mutum guda wanda za mu iya neman nufin Ubangiji daga gare shi, shi ne Mikaiya, ɗan Imla, amma na ƙi shi saboda ba ya yin annabcin kirki a kaina, sai dai na rashin alheri kullum.”Amma Yehoshafat ya ce, “Kada sarki ya faɗi haka.”

Karanta cikakken babi 2 Tar 18

gani 2 Tar 18:7 a cikin mahallin