Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 18:33 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma wani mutum ya harba kibiya haka kawai, ya sami Sarkin Isra'ila a mahaɗin kafaɗa. Sai sarkin ya ce wa wanda yake korar karusarsa, “Juya ka fitar da ni daga wurin yaƙin, gama an yi mini rauni.”

Karanta cikakken babi 2 Tar 18

gani 2 Tar 18:33 a cikin mahallin