Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 18:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Ahab, Sarkin Isra'ila, ya ce wa Yehoshafat, Sarkin Yahuza, “Za ka tafi tare da ni zuwa Ramot-gileyad?”Sai ya amsa, ya ce, “Ni ma kamarka ne, jama'ata kuma kamar jama'arka ce, za mu je yaƙin tare da kai.”

Karanta cikakken babi 2 Tar 18

gani 2 Tar 18:3 a cikin mahallin