Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 18:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Mikaiya ya ce, “Idan har ka komo lafiya, wato Ubangiji bai yi magana da ni ba ke nan.” Sai ya ce, “Ku ji, ya ku jama'a duka.”

Karanta cikakken babi 2 Tar 18

gani 2 Tar 18:27 a cikin mahallin