Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 18:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Mikaiya ya ce, “Ji maganar Ubangiji, na ga Ubangiji yana zaune a bisa kursiyinsa, dukan rundunan sama suna tsaye dama da shi da hagu da shi.

Karanta cikakken babi 2 Tar 18

gani 2 Tar 18:18 a cikin mahallin