Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 18:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mikaiya kuwa ya ce, “Ina ganin dukan Isra'ilawa a warwatse bisa tsaunuka, kamar tumakin da ba su da makiyayi. Ubangiji kuma ya ce, ‘Waɗannan ba su da makiyayi, bari dukansu, kowa ya koma gidansa da salama.’ ”

Karanta cikakken babi 2 Tar 18

gani 2 Tar 18:16 a cikin mahallin