Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 18:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da Mikaiya ya zo gaban sarki, sai sarki ya ce masa, “Mikaiya, mu haura zuwa Ramot-gileyad mu fāɗa mata da yaƙi, ko in haƙura?”Mikaiya kuwa ya amsa, ya ce, “Ka haura, gama za ka ci nasara, gama za a bashe su a hannunka.”

Karanta cikakken babi 2 Tar 18

gani 2 Tar 18:14 a cikin mahallin