Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 16:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Idon Ubangiji fa, yana kai da komowa ko'ina a duniya don ya nuna ikonsa ga dukan waɗanda suka dogara gare shi da zuciya ɗaya. Ka yi wauta a cikin wannan al'amari. Tun daga yanzu har zuwa nan gaba za ka yi ta fama da yaƙoƙi.”

Karanta cikakken babi 2 Tar 16

gani 2 Tar 16:9 a cikin mahallin