Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 16:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Aka binne shi a kabarin da shi da kansa ya haƙa a birnin Dawuda. Aka sa shi a makara wadda aka cika da kayan ƙanshi da na turare yadda gwanayen aikin turare suka shirya, suka hura babbar wuta don su darajanta shi.

Karanta cikakken babi 2 Tar 16

gani 2 Tar 16:14 a cikin mahallin