Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 16:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A shekara ta talatin da tara ta mulkin Asa, sai wani ciwo ya kama shi a ƙafa. Ciwon kuwa ya tsananta ƙwarai, duk da haka Asa bai nemi taimakon Ubangiji ba, sai na magori.

Karanta cikakken babi 2 Tar 16

gani 2 Tar 16:12 a cikin mahallin