Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 15:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya tattara dukan mutanen Yahuza da na Biliyaminu, da kuma na Ifraimu, da na Manassa, da na Saminu, waɗanda suke zaman baƙunci tare da su. Da yawa daga cikin Isra'ilawa suka yi ƙaura zuwa wurinsa, sa'ad da suka ga Ubangiji Allahnsa yana tare da shi.

Karanta cikakken babi 2 Tar 15

gani 2 Tar 15:9 a cikin mahallin