Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 15:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

sai ya fita ya taryi Asa, ya ce masa, “Ka ji ni, ya Asa, kai da dukan Yahuza da Biliyaminu, Ubangiji yana tare da ku idan kuna tare da shi. Idan kuwa kun neme shi, za ku same shi, amma idan kun rabu da shi, shi ma zai rabu da ku.

Karanta cikakken babi 2 Tar 15

gani 2 Tar 15:2 a cikin mahallin