Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 15:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Asa kuma ya tuɓe tsohuwarsa, Ma'aka, daga matsayinta na sarauniya don ta ƙera wata siffa mai banƙyama ta Ashtoret. Sai Asa ya sare siffar nan, ya niƙe ta, ya ƙone a rafin Kidron.

Karanta cikakken babi 2 Tar 15

gani 2 Tar 15:16 a cikin mahallin