Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 14:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya giggina birane masu kagara a Yahuza, gama ƙasar tana zaman lafiya. A waɗannan shekaru bai yi yaƙi da kowa ba, saboda Ubangiji ya kawo masa salama.

Karanta cikakken babi 2 Tar 14

gani 2 Tar 14:6 a cikin mahallin