Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 14:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Asa kuwa ya yi kuka ga Ubangiji Allahnsa, ya ce, “Ya Ubangiji, ba wani mai taimako kamarka, wanda zai yi taimako sa'ad da mai ƙarfi zai kara da marar ƙarfi, ka taimake mu, ya Ubangiji Allahnmu, gama a gare ka muke dogara, da sunanka kuma muka zo don mu yi yaƙi da wannan babbar runduna. Ya Ubangiji, kai ne Allahnmu, kada ka bar mutum ya rinjayi jama'arka.”

Karanta cikakken babi 2 Tar 14

gani 2 Tar 14:11 a cikin mahallin