Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 13:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Abaija ya tafi da rundunar jarumawansa, dubu ɗari huɗu (400,000) zaɓaɓɓun mutane. Yerobowam shi kuma ya jā dāgar yaƙi don ya kara da Abaija, yana da mutum dubu ɗari takwas (800,000), zaɓaɓɓun mayaƙa ƙarfafa.

Karanta cikakken babi 2 Tar 13

gani 2 Tar 13:3 a cikin mahallin