Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 12:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da Ubangiji ya ga sun ƙasƙantar da kansu, sai ya yi magana da Shemaiya cewa, “Tun da yake sun ƙasƙantar da kansu, to, ba zan hallaka su ba, amma zan cece su, ba zan kwararo fushina ta hannun Shishak a kan Urushalima ba.

Karanta cikakken babi 2 Tar 12

gani 2 Tar 12:7 a cikin mahallin