Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 12:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sarki Rehobowam kuwa ya kafa mulkinsa sosai a Urushalima, yana da shekara arba'in da ɗaya da haihuwa ya ci sarauta, ya yi mulki shekara goma sha bakwai a Urushalima, birnin da Ubangiji ya zaɓa daga dukan kabilan Isra'ila domin ya sa sunansa a wurin. Sunan tsohuwar Rehobowam Na'ama, Ba'ammoniya.

Karanta cikakken babi 2 Tar 12

gani 2 Tar 12:13 a cikin mahallin