Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Tar 1:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma bagaden tagulla wanda Bezalel ɗan Uri daga dangin Hur, ya yi, yana a gaban Wuri Mai Tsarki na Ubangiji, sai Sulemanu da taron jama'a suka yi sujada ga Ubangiji a can.

Karanta cikakken babi 2 Tar 1

gani 2 Tar 1:5 a cikin mahallin